Zab 6:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ya Ubangiji, kada ka yi fushi, ka kuma tsauta mini!Kada ka hukunta ni da fushinka! Ka ji tausayina, gama na gaji