Zab 59:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da fushinka ka hallaka su,Ka hallaka su ɗungum.Sa'an nan jama'a za su sani Allah yana mulkin Isra'ila,Mulkinsa ya kai ko'ina a duniya!

Zab 59

Zab 59:12-17