Zab 58:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka kakkarya haƙoransu, ya Allah,Ka ciccire fiƙoƙin waɗannan zakoki masu zafin rai, ya Ubangiji!

Zab 58

Zab 58:5-11