Zab 55:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kalmominsa sun fi mai taushi,Amma ƙiyayya tana a zuciyarsa,Kalmominsa sun fi mai sulɓi,Amma suna yanka kamar kakkaifan takobi.

Zab 55

Zab 55:12-23