Zab 55:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah, shi wanda yake mulki tun fil azal,Zai ji ni, zai kore su.Ba abin da suka iya yi a kai,Domin ba su tsoron Allah.

Zab 55

Zab 55:11-22