Zab 55:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da a ce maƙiyina ne yake mini ba'a,Da sai in jure.Da a ce abokin gābana ne yake shugabancina,Da sai in ɓuya masa.

Zab 55

Zab 55:4-15