Zab 52:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Duba, ga mutumin da bai dogara ga AllahDon ya sami zaman lafiyarsa ba.A maimakon haka, sai ya dogara ga wadatarsa.Yana neman zaman lafiyarsa ta wurin muguntarsa.”

Zab 52

Zab 52:5-9