Zab 50:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce, “Ku tattaro mini amintattuna,Waɗanda suka cika alkawarin da yake tsakanina da su,Ta wurin miƙa hadaya.”

Zab 50

Zab 50:1-14