Zab 5:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ka kasa kunne ga kalmomina, ya Ubangiji,Ka kuma ji ajiyar zuciyata. Ya Sarkina, Allahna,Ka kasa kunne ga kukana na neman