Zab 48:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mun ji labarin waɗannan al'amura,Yanzu kuwa mun gan suA birnin Allahnmu, Mai Runduna,Zai kiyaye birnin lafiya har abada.

Zab 48

Zab 48:2-10