Zab 48:12-14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

12. Ku tafi ku kewaye Dutsen Sihiyona,Ku ƙirga yawan hasumiyarsa.

13. Ku lura da garukanta, ku bincike kagaranta,Saboda ku iya faɗa wa tsara mai zuwa,

14. Cewa wannan Allah shi ne Allahnmu har abada abadin,Shi ne zai bishe mu a dukan zamanai masu zuwa.

Zab 48