Zab 46:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka ba za mu ji tsoro ba,Ko da duniya za ta girgiza,Duwatsu kuma su fāɗa cikin zurfafan teku,

Zab 46

Zab 46:1-11