Zab 45:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga cikin matan da suke fadarka, har da 'ya'yan sarakuna.A daman kursiyinka kuwa ga sarauniya a tsaye.Tana saye da kayan ado na zinariya mafi kyau duka.

Zab 45

Zab 45:2-17