Zab 45:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kana ƙaunar abin da yake daidai,Kana ƙin abin da yake mugu.Saboda haka Allah, Allahnka, ya zaɓe ka,Ya kuwa kwararo maka farin ciki mai yawa fiye da kowa.

Zab 45

Zab 45:1-9