Zab 45:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yi hawan ɗaukaka zuwa nasara,Domin ka tsare gaskiya da adalci.Saboda ikonka za ka yi babban rinjaye.

Zab 45

Zab 45:1-6