Zab 44:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da kunnuwanmu muka ji, ya Allah,Kakanninmu suka faɗa mana,Manya manyan abubuwa da ka aikata a lokacinsu,A zamanin dā,

Zab 44

Zab 44:1-5