Zab 42:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya nuna madawwamiyar ƙaunarsa kowace rana!Ni ma in raira yabo gare shi kowane dare,In yi addu'a ga Allah, wanda ya ba ni rai.

Zab 42

Zab 42:7-11