Zab 40:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka sa dukan waɗanda suke zuwa gare kaSu yi murna, su yi farin ciki!Ka sa waɗanda suke ƙaunar cetonkaKullayaumi su ce, “Allah da girma yake!”

Zab 40

Zab 40:8-17