Zab 40:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka sa masu so su kashe ni,A ci nasara a kansu, su ruɗe!Ka sa waɗanda suke murna saboda wahalainaSu koma baya, su sha kunya!

Zab 40

Zab 40:7-16