Zab 40:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wahalai iri iri sun kewaye ni, har ba su ƙidayuwa!Alhakin zunubaina ya tarar da ni,Har ba na iya gani,Sun fi gashin kaina yawa, na karaya.

Zab 40

Zab 40:2-17