Zab 40:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ban riƙe labarin cetonka don kaina kaɗai ba,Nakan yi maganar amincinka, da taimakonka a koyaushe.Ba na yin shiru a taron dukan jama'arka,Amma ina ta shaida madawwamiyar ƙaunarka da amincinka.

Zab 40

Zab 40:2-17