Zab 4:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku mutanen nan, sai yaushe za ku daina zagina?Sai yaushe za ku daina ƙaunar abubuwan banza,Da bin abin da yake na ƙarya?

Zab 4

Zab 4:1-3