Zab 39:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bai kuma fi inuwa ba!Duk abin da yake yi banza ne,Yakan tara dukiya, amma bai san wanda zai more ta ba!

Zab 39

Zab 39:1-10