Zab 39:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka ji addu'ata, ya Ubangiji,Ka kuma kasa kunne ga roƙona,Kada ka yi shiru sa'ad da na yi kuka gare ka!Yadda dukan kakannina suka yi,Ni baƙonka ne na ɗan lokaci.

Zab 39

Zab 39:8-13