Zab 37:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka natsu a gaban Ubangiji,Ka yi haƙuri, ka jira shi,Kada ka damu da waɗanda suke da dukiya,Ko su da suka yi nasara da aikata mugayen shirye-shiryensu.

Zab 37

Zab 37:6-13