Zab 37:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Kada ka damu saboda mugaye,Kada ka yi ƙyashin masu aikata abin da ba daidai ba.

2. Za su shuɗe kamar busasshiyar ciyawa,Za su mutu kamar yadda tsire-tsire suke bushewa.

Zab 37