Zab 36:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Adalcinka kafaffe ne,Kamar manyan duwatsu.Hukuntanka kamar teku mai zurfi suke.Ya Ubangiji, kai kake lura da mutane da dabbobi.

Zab 36

Zab 36:4-10