Ka sa a kori waɗanda suke ƙoƙari su kashe ni, a kunyatar da su!Ka sa waɗanda suke mini maƙarƙashiya su juya da baya, su ruɗe!