Zab 35:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka sa waɗanda suke murna da kuɓutataSu yi ta sowa ta murna, suna cewa,“Ubangiji mai girma ne!Yana murna da cin nasarar bawansa!”

Zab 35

Zab 35:24-28