Zab 35:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kai mai adalci ne, ya Ubangiji, ka shaida rashin laifina,Kada ka bar maƙiyana su ƙyaface ni, ya Allahna!

Zab 35

Zab 35:20-28