Zab 35:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ka bar maƙiyana, maƙaryatan nan, su ga fāɗuwata!Kada ka bar waɗanda suke ƙina ba dalili,Su ƙyaface ni, su yi murna saboda baƙin cikina!

Zab 35

Zab 35:14-28