Zab 35:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da nake shan wahala,Murna suke yi duka,Sun kewaye ni, suna ta yi mini dariya,Baƙi sun duke ni, suna ta buguna.

Zab 35

Zab 35:7-25