Zab 35:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da zuciya ɗaya zan ce wa Ubangiji,“Ba wani kamarka!Kakan kāre marasa ƙarfi daga masu ƙarfi,Talaka da matalauci kuma daga azzalumai!”

Zab 35

Zab 35:6-15