Zab 32:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukanku adalai, ku yi murna,Ku yi farin ciki,Saboda abin da Ubangiji ya yi!Dukanku da kuke yi masa biyayya,Ku yi sowa ta farin ciki!

Zab 32

Zab 32:9-11