Zab 31:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abin al'ajabi ne irin tanadin da ka yi wa masu tsoronka!Abin da kake aikatawa a gaban kowa kuma,Yana da banmamaki.Kana kiyaye waɗanda suke amincewa da kai.

Zab 31

Zab 31:11-20