Zab 30:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wane amfani za a samu daga mutuwata?Ina ribar da za a samu daga zuwana kabari?Ko matattu suna iya yabonka?Za su iya shelar madawwamin alherinka?

Zab 30

Zab 30:8-12