Zab 30:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kana yi mini alheri, ya Ubangiji,Ka kiyaye ni kamar a kagarar dutse.Amma sa'ad da ka ɓoye mini fuskarka,Sai in cika da tsoro.

Zab 30

Zab 30:1-8