Zab 29:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yakan sa duwatsun Lebanon su yi tsalle kamar 'yan maruƙa,Ya kuma sa Dutsen Harmon ya yi tsalle kamar ɗan maraƙi.

Zab 29

Zab 29:1-10