Zab 28:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka ceci jama'arka, ya Ubangiji,Ka sa wa waɗanda suke naka albarka!Ka zama makiyayinsu,Ka lura da su har abada.

Zab 28

Zab 28:8-9