Zab 28:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji yakan kiyaye ni, yă tsare ni.Na dogara gare shi.Ya taimake ni, don haka ina murna,Ina raira masa waƙoƙin yabo.

Zab 28

Zab 28:6-9