Zab 28:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ka kāshe ni tare da mugaye,Tare da masu aikata mugunta,Mutane waɗanda maganarsu kamar ta zumunci ce,Amma zukatansu cike suke da ƙiyayya.

Zab 28

Zab 28:1-9