Zab 27:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko da rundunar mayaƙa ta kewaye ni,Ba zan ji tsoro ba.Ko da magabtana sun tasar mini,Zan dogara ga Allah.

Zab 27

Zab 27:1-11