Zab 27:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ne haskena da cetona,Ba zan ji tsoron kowa ba.Ubangiji yana kiyaye ni daga dukan hatsari,Ba zan ji tsoro ba.

Zab 27

Zab 27:1-6