Zab 22:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan al'ummai za su tuna da Ubangiji,Za su zo gare shi daga ko'ina a duniya,Dukan kabilai za su yi masa sujada.

Zab 22

Zab 22:19-31