Zab 22:19-21 Littafi Mai Tsarki (HAU) Kada ka yi nisa da ni, ya Ubangiji!Ka gaggauta ka cece ni, ya Mai Cetona! Ka cece ni daga takobi,Ka ceci raina daga