Zab 22:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙarfina ya ƙare,Ya rabu da ni kamar ruwan da ya zube ƙasa.Dukan gaɓoɓina sun guggulle,Zuciyata ta narke kamar narkakken kakin zuma.

Zab 22

Zab 22:8-24