Zab 21:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji zai hallaka su kamar harshen wuta, sa'ad da ya bayyana.Ubangiji zai cinye su a cikin fushinsa,Wuta kuma za ta cinye su ƙurmus.

Zab 21

Zab 21:7-13