Zab 21:11-13 Littafi Mai Tsarki (HAU) Sun ƙulla mugayen dabaru, suna fakonsa,Amma ba za su yi nasara ba. Zai harba kibansa a kansu,Ya sa su juya su gudu.