Zab 20:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji ya amsa maka a ranar wahala!Allah na Yakubu ya kiyaye ka!

2. Ya aiko maka da taimako daga Haikalinsa,Ya kawo maka gudunmawa daga Sihiyona.

3. Ya karɓi hadayunka,Ya kuma ji daɗin dukan sadakokinka.

Zab 20