Zab 19:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka'idodin Ubangiji daidai suke,Waɗanda suke biyayya da su sun ji daɗi.Umarnan Ubangiji daidai suke,Sukan ba da fahimi ga zuciya.

Zab 19

Zab 19:1-10